Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Andy Burnham ya zama sabon firaministan Birtaniya bayan Sarki Charles na III ya ba shi damar kafa gwamnati, tare da yin alkawarin gyara siyasa da tattalin arziki.
Tashin hankali ya barke kan shirin daukar sababbin sojoji a Ukraine, yayin da hare-hare kan jami’an daukar sojoji ke karuwa saboda gajiyar yaki da Rasha.
Amurka ta kakaba wa Sudan sababbin takunkumi bayan zargin amfani da makamai masu guba a yakin da RSF, yayin da Khartoum ta musanta wannan zargin.
Gwamnatin Jamus ta bayyana ƙasashen Afirka biyu kacal da ke shiga ƙasar ba tare da biza ba, yayin da Najeriya ta ci gaba da kasancewa cikin masu neman bizar shiga.
Barkanmu da zuwa shirinmu na kai tsaye kan wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya ta FIFA 2026 tsakanin Sifaniya da Argentina. Za mu kawo rahoto daki daki.
Kuwait da Bahrain sun ce suna tunkarar hare-haren sama na Iran, yayin da aka ji karar siren gargadi a kasashen biyu bayan Tehran ta kara kai hare-hare.
Ga tashoshin talabijin da manhajojin intanet da za su watsa wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya 2026 tsakanin Sifaniya da Argentina domin amfanin 'yan Najeriya.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Jihohin Kudu maso Yamma shida sun karɓi Naira tiriliyan 3.79 daga rabon FAAC tsakanin 2023 da rubu'in farko na 2026, inda Legas ta fi samun kaso.
Sani Hamza
Samu kari