Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Buhari ta yi alkawarin ba za a sake sace daliban makarata ba, sai wata sabuwa yau da safiyar Juma'a an sace wasu 'yan mata a jihar Kaduna a arewaci.
Gwamnan jihar Borno, Zulum ya dauki nauyin sanya 'yan mata 800 a daya daga cikin makarantu mafi kyau a jihar ta Borno. Gwamnan yace za a dauki nauyinsu har su g
Kasar Amurka ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin tallafawa Najeriya a yakin ta da masu tada kayar baya a kasar. Kasar tace, dama tana goyon bayan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta sanar ci gaba da zaban wadanda suka cancanci shirin N-Power. An bayyana kafar yanar gizo da za a bi domin tabbatar da gwaji da wucewa matak
Hukumar NYSC ta bayyana cewa, ya zama dole akan mambobin bautar kasa su yi allurar rigakafin Korona. Shugaban hukumar ne bayyanawa wata jarida wannan batu.
Masarautar kasar Saudiyya ta bayyana kudurin bai wa mata damar aiki kamar yadda ta bai wa maza. Gwamnatin kasar ta nemi hukumomi da su ke daukar mata aiki.
'Yan bindiga a jihar Benue sun kashe wani dan sanda tare da kone ofishin 'yan sanda kurmus. Sun kuma kone wasu gidaje da dama da ba a tantance adadinsu ba.
Gwamnatin tarayya ta shaidawa masu neman ta da tayi hayar sojojin kasashen waje a yakar masu tayar da kayar baya cewa, hakan ba zai taba sabu wa ba. Akwai soja.
A yau Alhamis aka sace wasu malamai da dalibansu a wata makarantar gwamnati dake jihar Edo a Najeriya. Iyayen yaran tuni suka zagaye makarantar tare da nuna jim
Salisu Ibrahim
Samu kari