Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana a gaban kotu domin ba da shaida kan wani batu na zambar man fetur da ake zargin wani kamfani dashi a jihar Legas.
Shugaban kungiya mai fafutukar kafa haramtacciyar kasar Biafra ya kirayi Kiristocin Arewa da su kwantar da hankali, raba Najeriya ba zai zama damuwa garesu ba.
'Yan bindiga sunsake sace wasu mutane sama da 55 a wasu yankunan jihar Katsina. An bayyana wadanda aka sacen da cewa mafi yawansu mata ne, har yanzu ba labari.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindiga da su gaggauta mika makamansu cikin watanni biyu ko su hadu fushinsa. Yace kuma tura soja zamfa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba zata tilastawa jihar Kogi dole ta amince da allurar rigakafin Korona ba. A cewar ministan lafiya, ba dole a yi a jihar ba.
Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya bukaci 'yan Najeriya da su amince da yin allurar rigakafin Korona. A cewarsa, Korona ta yi wa duniya illa sosai ba kadan ba.
Gobara ta hallaka wasu ahali a jihar Neja. Rahotanni sun ce, hudu daga cikin iyalai mata na gidan da yayi gobaran gaba dayansu sun kone, hakazalika dukkan kaya.
Malamin addinin Islama Gumi ya bayyana cewa, rundunar sojojin Najeriya basu fahimceshi bane yayin da yake magana a kan gurbacewar wasu daga cikinsu a aikin.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya zata shiga zanga-zanga a fadin kasar domin nuna bacin ranta ga wani kuduri na majalisar wakilai kan batun mafi karancin albashi.
Salisu Ibrahim
Samu kari