
Author's articles







An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.

Tawagar kamfen din jam'iyyar PDP na dan takarar shugaban kasa ta ce bata amince da yadda aka dakatar da shugaban jam'iyyar na kasa, Ayu ba saboda wasu dalilai.

Sanata a Najeriya ya bayyana bukatar a ba Buhari wata babbar kujera ta jam'iyyar APC idan ya mika mulki bayan mika mulki a ranar 29 ga watan Mayu mai zuwa.

Tsohon gwamnan jihar Imo ya janye daga takarar da ya shiga ta zaben fidda gwanin gwamna da za a yi a jihar nan kusa. Ya fadi dalilinsa na janyewa daga takarar.

Wani mutumin ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda ya ba da gudunmawar maniyyinsa don haifar yara. An haifi yara sama da 500 ta sanadiyyarsa a duniya.

Yanzu muke samun labarin rasuwar wani tsohon dan majalisar wakilai a jihar Imo, inda aka ce ya yi jinyar cutar daji kafin daga bisani ya rasu a ranar Litinin.
Salisu Ibrahim
Samu kari