Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
'Yan bindiga a yankunan Zamfara sun bayyana cewa, sun haramta hakar ma'adinai a wasu yankunan jihar ta Zamfara da suke aikata ta'asarsu. Kadan ne ke aikin hakar
Duba da irin gudunmawar da mata ke bai wa gwamnatin Buhari, yayi alkawarin tallafa musu ta fuskoki masu yawan gaske. Ya yabawa musu, zai kuma yi musu alheri.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta fara yiwa malaman addinai allurar rigakafin Korona saboda su jawo hankulan mabiyansu su amince da allurar rigakafin.
Wasu 'yan bindiga da suka sace wani hadimin Sanata Wammako sun sheke shi sun jefar da gawarsa a bakin hanya. A jiya aka yi jana'izarsa a masallacin Sheikh Dan F
Yayin hawa jirgin sama, shugaban Amurka ya ci tuntube har sau uku yana faduwa kasa warwas. Daga bayyanar bidiyon, aka fara zargin da alamun shugaban na Amurka
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya yi kira ga yiwa 'yan takarar neman kujerun gwamnati da daibai a manyan makarantu da a yi musu gwajin shan miyagun kwayoyi kowa.
'Yan sanda a jihar Kaduna sun fatattaki 'yan bindiga tare kwato wasu muggan makamai da mota kirar Golf 3 daga hannun 'yan bindiga. An yi bata kashi a tsakani.
Wani tsoho mai shekaru 80 ya roki kotu da ta taimakeshi ta tilastawa matarsa mai shekaru 52 da ta daina hana shi jima'i. Ya bayyana hakan ne a gaban wata kotu.
Wata budurwa ta ajiye iyayenta wasika mai cike da rudani. Ta shaidawa iyayenta cewa, ta gudu tare da saurayinta yayin da take bankwana garesu a wasikar ta ta.
Salisu Ibrahim
Samu kari