Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Abdurrasheed Bawa ya bukaci ma'aikatan banki da su gaggauta lissafawa tare da bayyana kadarinsu ga hukumarsa ta EFCC. Bawa ya kuma bada wa'adin da za yi hakan.
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddada matsayinsa na Allan bar bazai tattauna da 'yan bindiga ba. Yace aikinsa shine tilasta bin doka da oda ba wa'azi garesu ba.
Gwamnan jihar Ribas yayi tsokaci kan yadda lamarin sace dalibai ya zama kamar wasan kwaikwayo a yankin Arewacin Najeriya. Ya ce dole akwai siyasa a cikin lamari
Aisha Yesufu ta bayyana rashin jin dadi da jimamin yawaita sace dalibai da ake yi a Najeriya. Ta caccaki gwamnati da yin rikon sakainar kashi ga 'ya'yan talaka.
'Yan sanda a jihar Anambra sun bankado wani gidan da ake haifar jarirai ana sayarwa. An yi basajan gidan a matsayin gidan casu da holewa ana aikata laifin.
Jihar Kano ta bayyana dalilan da suka jawo jihar ta haramta ta'ammuli da sayar da sinadarin lemon dan tsami. An bayyana cewa, sinadarin na jawo wasu cututtuka.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara, ta yi wuf ta sauya wani jami'inta na yanki (DPO) bisa zargin hada kai da 'yan bindiga dake tada zaune tsaye a yankunan jiha
Wasu 'yan fashi sun yi wuf sun far wa wani kwastoman banki da nufin kwace masa kudade N10m. An jima ana daga tsakananin kwasatoman da 'yan fashin kafin a cecesh
Gwamnatin tarayya ta bayyanawa iyayen yara cewa, ba lallai gwamnati ta iya tabbatar da tsaro a dukkan makarantun kasar nan ba. Iyaye ya kamata su kula sosai.
Salisu Ibrahim
Samu kari