Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wata gobara ta yi kaca-kaca da babbar kasuwar jihar Katsina da safiyar yau Litinin. An ruwaio asarar miliyoyin dukiyoyi, sai dai abin farin ciki babu asarar rai
Jihar Ekiti a karo na biyu ta sake bai wa makiyaya da manoma wa'adin makwanni biyu domin su yi rajista da jihar ko kuma su dauki nasu ya nasu su bar jihar.
Wata kungiyar Fulani ta dauki alhakin kai wa gwamna Ortom na jihar Benue hari, a cewarta tana da niyyar kashe shi amma ya sha dakyar. Kungiyar ta gargade shi.
Wani malamin coci ya bayyana cewa, yana hango wasu rudani da zasu kasance a nan gaba a cikin shugabancin shugaba Buhari. Yace Buhari na bukatar addu'o'i sosai.
'Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka sojojin Kamaru biyu a wani hari da suka kai wa sojojin Najeriya a wani yankin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Naje
Tsoffin hafsoshin tsaron Najeriya zasu bayyana a gaban majalisar wakilai gobe Litinin domin bada bayani kan batub batan kudaden makamai da ake zargin sun bata.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana rashin jin dadinta game da harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue a makon nan. Sun yi Allah wadai da harin gaba dayansu.
A ci gaba kokarin sanya dokar kullen Korona a Turai, dubban turawa su fito zanga-zangar nuna kin amincewarsu ga tsaurara dokar kullen ta Korona nahiyar Turai.
Janar Yakubu Gowon (Mai ritaya) ya yi kira da a samar mataimakan shugaban kasa har biyu ga shugabannin Najeriya domin cimma aikin cin sauki da adalci ga kowa.
Salisu Ibrahim
Samu kari