Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Uban riko na jam'iyyar APC ya bayyana cewa, jam'iyyar ta shirya tsaf don rike ragamar mulki har nan da shekaru 32 masu zuwa. Suna shirin tabbatar da manufar.
Mawakin da ya saki wakar yabon da ba a tantance ba ya samu dakyar ya sha a hannun kotu. Kotun ta bada belinsa a kan kudi har Naira dubu dari biyar (N500,000).
Jami'an tsaro na Amotekun sun sake kame wasu shanu sama da 300 a wani yankin jihar Ondo. Kame na zuwa ne, bayan umarnin hana kiwo barkatai a jihar ta Ondo.
Gwamnatin Najeriya ta karbo bashin makudan kudade don tallafawa masu kananan masana'antu a fadin kasar. An karbo bashin ne ta bankin masana'antu na Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta aike da rundunar taimakon gaggawa zuwa jihar Kano biyo bayan bullowar wata cuta da ba a musabbabinta ba. Ta kashe mutane 4 a jihar Kano.
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan masu kasuwancin sufuri sama da 150,000 kudin tallafi karkashin shirin Survival Fund. An bayyana adadin mata a cikin shirin.
Tsohon gwamna jihar Ekiti ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari biyo bayan karbar wasu da suka sauya sheka zuwa APC a fadarsa dake Abuja da yammacin jiya Litinin.
'Yan bindiga sun hallaka shugaban al'ummar Fulani a wani yankin jihar Kaduna. Sun kama shugaban na Fulani ne suka kwantar suka yi masa yankan rago har lahira.
Gwamnan jihar Kano ya ziyarci shugaba Muhammadu Buhari domin ya nuna masa hotunan wata gada da yake shirin yiwa jama'ar jihar Kano. Sunan gadar ta gadar Buhari.
Salisu Ibrahim
Samu kari