Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano

Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano

- Gwamnan jihar Kano ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya fadarsa

- Gwamna Ganduje ya gana da shugaban ne don nuna masa hotunan wata gada da yekeson yi

- Ganduje tuni ya sanyawa sunan gadar Gadar Muhammadu Buhari, nan gaba za fara aikinta

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya gabatarwa shugaban kasa Muhammadu Buhari zanen gadar da yake shirin soma ginawa a birnin Kano, BBC Hausa ta ruwaito.

Gadar da tuni aka yi mata suna da gadar Muhammadu Buhari nan bada jimawa ba ake saran soma ginata a titin Hotoro Bypass.

KU KARANTA: Abdurrasheed Bawa ya bukaci ma'aikatan banki da su gaggauta bayyana kadarorinsu

Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano
Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano Hoto: @BashirAhmad
Asali: Twitter

KU KARANTA: Kamfanin MTN ya bai wa Najeriya gudunmawar alluran Korona guda 300,000

Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano
Ganduje ya kai wa shugaba Buhari zanen gadar da zai yiwa jama'ar Kano Hoto: @BashirAhmad
Asali: Twitter

A wani labarin daban, Biyo bayan sabuwar barazanar da ake yi wa rayuwarsa, mawallafin jaridar Daily Nigerian, Jaafar Jaafar, ya kai kara ga Sufeto-Janar na ’yan sanda, Mohammed Adamu, yana cewa a dauki mataki kan Gwamna Abdullahi Ganduje idan wani abu ya same shi.

A watan Oktoba na shekarar 2018, Jaafar ya wallafa wasu faya-fayen bidiyo da ke nuna yadda gwamnan ke sakama daloli a aljihu da ake zaton cin hanci ne daga ‘yan kwangila da ke gudanar da ayyuka daban-daban da gwamnatin jihar ta bayar.

Salisu Ibrahim, mai rubutu a masana'antar Legit.ng Hausa da ya fara aiki a baya-bayan nan. Ya kware wajen kawo rahotanni na siyasa, kimiyya, al'adu da sauran lamurran yau da kullum.

Ya yi karatun diploma a fannin karantar da turanci a jami'ar Ahmadu Bello, ya kuma karantar na tsawon shekaru 7.

A halin yanzu yana zangon karshe na karatun digiri a fannin ilimin fasahar sadarwa a International Open University.

Ku bibiyi shafinsa na twitter a @therleez

Asali: Legit.ng

Online view pixel