Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Masoya Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya sun fara rarraba burudi mai suna 'Aiku Kawai' ga mazauna da sunan kamfen na zaben 2023 mai zuwa
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo sun yi nasarar kame wani mutum dauke da manyan abubuwan aikata laifi, kuma binciken kwakwaf da bayanan sirri sun tabbarar bokane
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, ya bayyana dalilin da ya kai shi ofishin hukumar EFCC, yana mai karyata jita-jitan cewa, hukumar ta kame shi da da matarsa jiya.
Rahotanni sun tabbata cewa, kotu ta wanke malamin mazhabar shi'an nan, Malam Zakzaky, daga zargin da ake masa tare da matarsa Zeenatu a yau a jihar Kaduna.
Rahotannin sirri sun bayyana yadda 'yan ta'adda daga Zamfara suke kaura zuwa jihar Borno domin halartar shirin horarwa daga 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram.
A yau ne ake zama a kotu don jin yadda za ta kaya a shari'ar Abduljabbar Nasiru Kabara, Legit Hausa na nan kai tsaye don jin yadda lamarin ke tafiya a kotu.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bukaci mazauna kasashen waje da su daina tallafawa 'yan ta'adda masu son raba Najeriya. Ta ce su ba gwamnatin goyon baya ya fi.
A halin yanzu Abduljabbar ya isa kotun shari'ar muslunci a jihar Kano domin sauraran shari'ar da ake tuhumarsa da batanci ga manzon Allah SAW. An ga ya rame.
Jam'iyyar PDP ta caccaki shugaba Buhari kan ziyararsa ta Landan don halartar taro da kuma ganawa da likitocinsa. Ta ce shugaba Buhari ya yaudari 'yan Najeriya.
Salisu Ibrahim
Samu kari