Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig
Gwamnatin tarayya na daukar aiki a ma'akatu uku, wannan yasa Legit Hausa ta tattaro muku bayanai dalla-dalla na yadda ciki fom na ayyukan gaba dayansu uku.
Dillalan shanu a jihar Delta sun nemi gwamnati ta basu filin kiwo akalla murabba'in mita dubu 30 domin inganta harkar kiwon dabbobi da kuma kasuwancin shanu.
An samu jinkiri sosai kan wasu shari'un dake kotu, duk da kasancewarsu manya, kuma al'umma sun nuna matukar damuwarsu don ganin an yi adalci an kammala su.
Kakakin kungiyar dattawan Arewa ya caccaki yadda APC ke tafiyar da mulkin ta, yana mai cewa, zuwa shekarar 2023, lokacin Najeriya ta gama rugujewa a hannun APC.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanya hannu kan kasafin kudi, kari kan na 2021 domin gudanar da wasu ayyukan da gwamnatin ta bayyana a zuwa karshen 2021
Mutumin da ya yi yunkurin kashe shugaban kasar Mali ya mutu a magarkama yayin da ake ci gaba da bincike kan dalilai da suka jawo har ya hari shugaban kasar.
Dalilai sun bayyana a fili cewa, idan aka zauna a kotu, aka karantowa Nnamdi Kanu laifukansa, to da alamu zai dawwama a gidan kaso ko kuma hukuncin kisa a doka.
An samu cikas a kotu, yayin da gwamnati ta ki gabatar da Nnamdi Kanu gaban kotu, lamarin da ya sa kotu ta dage karar zuwa wani lokaci a cikin watan Octoba.
Salisu Ibrahim
Samu kari