Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban wata kungiya ta Fastoci mai suna CCN, Ben Amodu ya kira taron manema labarai a Abuja, yace ya zama wajibi a hukunta Gwamnan Filato a kan zaben APC.
Nyesom Wike ya yi watsi da batun sulhu, ya tafi kotu yana neman zama ‘Dan takara. Wike yana ganin Aminu Tambuwal ya sallama kuri’unsa ne bayan an fara zabe.
Wadanda suka shiga neman tikitin zama ‘Yan Majalisa za su marawa Atiku Abubakar baya ya samu kuri’a miliyan 20, A tarihin Najeriya ba a taba samun wannan ba.
Dan takarar gwamnan jihar katsina karkashin jamiyyar Apc mai mulki, Dr Dikko Umar Radda ya zabi Hon. Faruq Lawal Jobe A matsayin abokina takarar sa a zaben 2023
Za ku ji abin da Shugaban kasa ya fadawa Iyalan wadanda ke tsare a jeji. Femi Adesina ya fitar da jawabi bayan ziyarar da wakilan ‘yanuwan mutanen suka kai.
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Najeriya na fuskantar barazanar gaske, masanan bankin Duniya sun bada shawara. Biyan ‘yan kasuwa makudan biliyoyi domin a tsaida farashin mai yana da hadari.
Rikicin cikin gidan PDP ya kara zurfi, Jam’iyya ta dakatar da zaman NEC. Sabanin mutanen Wike da Atiku Abubakar, ta jawo aka fasa yin wannan taro yau a Abuja.
Babu mamaki Joshua Dariye ya sake zama ‘Dan Majalisar Dattawa a Najeriya. Tsohon Gwamnan da aka yi wa afuwar satar N1.1bn, zai yi takarar Sanata a zaben 2023.
Muhammad Malumfashi
Samu kari