Muhammad Malumfashi
20409 articles published since 15 Yun 2016
20409 articles published since 15 Yun 2016
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
Kotu ta sa ranar da za a fara shari’a da Bola Tinubu a kan zargin yi wa hukumar karya. Tinubu yana ikirarin ya yi karatu a Ibadan, amma masu an karyata shi.
Ashe duk maganar tsige Shugaban kasa da Sanatocin PDP ke yi salon kamfe ne. ‘Dan Majalisa mai wakilatar Akoko ya kawo dalilan da za su hana 'yan adawa nasara.
Za a ji an tattauna a kan maganar bashin Paris Club da ‘Yan kwangila suke bin Gwamnoni. Ministar kudi da AGF sun bukaci a fara janye kudin, aka yi masu raddi.
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Legit.ng Hausa ta kawo rahoto na musamman na wasu daga cikin shahararrun wadanda gwamnatin tarayya tayi masu afuwa tun daga farkon shekarar 1966 har zuwa yau
Mun tattaro kerin kasashe masu yawan karbo aron kudi daga ketare, Najeriya na gaba-gaba. Bashin da Gwamnatin Muhammadu Buhari ke ci yana ta taruwa a kan kasar.
Garba Shehu ya wanke Muhammadu Buhari daga zargin sa siyasa da nuna son kai wajen yafewa marasa gaskiya 160. Daga ciki akwai Jolly Nyame da Sanata Joshua Dariye
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ba Muhammad Sabo Lamido kujerar babban kwamishina a NUPRC. Idan Majalisar Dattawa, zai maye gurbin Hassan Gambo.
Muhammad Malumfashi
Samu kari