Muhammad Malumfashi
20391 articles published since 15 Yun 2016
20391 articles published since 15 Yun 2016
Tun da Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa a karshen Mayun 2015 zuwa yau, a shekara 8, kasafin jiragen Shugaban kasa ya karu da 121%, an batar da N81.8bn
A makon nan ne muka ji Dangote Yayi bayani filla-filla a kan hanyar da aka bi wajen sayen fili da kamfanin simintin Obajana da ake rigima da gwamnati a kai.
‘Ya ‘yan jam’iyyar hamayya ta LP sun zauna da Mukhtar Shehu Shagari, inda tsohon mataimakin Gwamnan na Sokoto ya ki amincewa ya zama abokin takarar Peter Obi.
Kungiyar PTAN tayi magana bayan an ga daliban makarantar Gwamnatin Yauri dauke da makamai a bidiyo. ‘Yan bindiga na yunkurin aurar da ‘Yan makarantar a yanzu.
A makon da ya wuce ne aka ji Iker Casillas ya shaidawa Duniya yana neman maza, daga baya ya goge maganar, tsohon 'dan wasan na kasar Sifen ya bada uzurinsa.
Za a ji labari cewa fitaccen ‘dan wasan kwaikwayon Amurkan nan, Tom Cruise yana cigaba da bada mamaki bayan an ji yana shirin fita daga Duniya domin ya yi fim.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
Za a ji Sanata Kabiru Gaya ya kore nasara daga Jam'iyyun PDP da NNPP a 2023. Sanatan yace jam’iyyar APC za ta ci zabe, duk sunan da NNPP take yi a jihar Kano.
Rabiu Kwankwaso mai neman shugabancin Najeriya a inuwar NNPP ya yi alkawarin bunkasa ilmi. ‘Dan takaran shugaban kasar yace gwamnatinsa za ta tallafawa matasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari