Muhammad Malumfashi
20391 articles published since 15 Yun 2016
20391 articles published since 15 Yun 2016
Kusoshin Kiristocin APC sun yi watsi da Bola Tinubu, sun kawo dalilin canza sheka a lokacin da suka hadu da wasu ‘yanuwansu Musulmai daga Abuja da jihohin Arewa
A jiya Ibrahim Magu ya samu lambar yabo na musamman a Abuja. A wajen bikin ne Tsohon Shugaban hukumar EFCC na rikon kwarya ya yi karin haske kan rasa aikinsa.
Yan kananan yara da mata sun hallaka yayin tserewa ‘yan bindiga a wani kauyen jihar Zamfara. Mata da ‘Yan Yara 30 ne suka nutse a ruwa a yunkurin tsira da ransu
Sanatar PDP ta gano matsaloli a cikin kasafin kudin shekarar 2023, tace akwai sauran aiki, irinsu Hon. Nkeiruka Onyejeocha (APC, Abia) suna da wannan ra’ayi.
Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II Ya Zauna da Peter Obi a wani gidansa da ke kasar waje. Obi yace a zamansa sun tabo batun cigaban kasa da kuma tattalin arziki
Sanata Elisha Abbo ya ki yarda ya yi taya Bola Tinubu kamfe saboda ya dauko musulmi. A jiya ‘Yan jam’iyyar ta APC sun fatattaki Sanatan na Arewacin Adamawa
A yau muka ji Muhammadu Buhari ya nuna gwamnatin tarayya tana kashe makudan kudi a kan tallafin man fetur. Shugaban kasar yace ba sam za ayi ta tafiya a haka ba
Ministan sufuri na kasa, Mua’zu Jaji Sambo ya bayyana cewa ba a biya kudi domin a fanshi fasinjojin jirgin da aka dauke ba, kuma jirgin kasan zai cigaba da aiki
A ranar Alhamis dinnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da sakatariya da ofishin kamfe na NNPP a Akwa Ibom. John Akpanudoedehe sun tarbi 'dan takaran.
Muhammad Malumfashi
Samu kari