Muhammad Malumfashi
20391 articles published since 15 Yun 2016
20391 articles published since 15 Yun 2016
Ambaliyan da aka yi a shekarar nan ya shafi jihohi 27, mun ji labari gwamnatin tarayya za ta bada tallafin gaggawa na buhunan abinci ga inda ake da matsalar
Manyan malaman lafiya da Ma’aikatan cibiyoyin bincike za su tafi yajin-aiki. Kungiyar su suna neman ragowar 40% na alawus din shiga hadari da suke bin gwamnati
Ana cacar baki a APC a kan yakin zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Basil Ejidike ya yi raddi ga Chris Ngige a dalilin kin tallata 'dan takaransu na shugaban kasa
Za a ji labari Kotu tace Jam’iyyar APC ta sake shirya zaben wanda zai yi takararar 'Dan majalisa a Akoko. An yi haka ne bayan INEC ta fitar da sunan ‘Dan takara
Nyesom Wike ya tabbatar da cewa bai da matsala da takarar Atiku Abubakar. Gwamnan jihar Ribas yace yana goyon bayan Atiku/Okowa, amma sai a sauke Iyorchia Ayu.
Wasu malaman jami'a sun zabi cewa ka da a koma aiki a irin halin da ake ciki. Wasu malaman da ke koyarwa a jami’ar Usman Dan Fodiyo a Sokoto sun ce a koma aiki.
An karrama Isa Ali Ibrahim Pantami a wani taro da ake yi a birnin Dubai da ke United Arab Emirates. Ministan Najeriyan kadai ya samu wannan lambar yabo a taron.
Fiye da mutane miliyan 2 aka yi waje da sunansu daga rajistar INEC. Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi bayanin inda aka kwana a rajistar zabe.
Dr. Doyin Okupe ya fitar da sunayen mutane 1200 da za su yi wa LP aikin yakin neman zabe. Kakakin jam’iyya, Arabambi Abayomi ya nuna bai san da batun ba tukuna.
Muhammad Malumfashi
Samu kari