Muhammad Malumfashi
21471 articles published since 15 Yun 2016
21471 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban hukumar sufurin jiragen kasa ta Najeriya, Opeifa ya ce zai yi duk mai yiwuwa wajen hana aake faruwar hatsarin jirgin kasa a layin dogon Abuja zuwa Kaduna.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka shiga mawuyacin hali bayan ƴan bindiga sun mai farmaki kan wani gida da ke cikin birnin Katsina tare da kwashe ƴan gidan.
Gwamnatin Jigawa ta ayyana hutu don bikin cikarta shekaru 34 da kafuwarta, inda gwamnati ta bukaci jama’a su yi addu’a da murnar ci gaban da aka samu da haɗin kai.
Kungiyar 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP sun koka kan halin da ake ciki a kasar nan. Sun bukaci Shugaba Bola Tinubu, da ya gaggauta daukar mataki.
Gwamnatin jihar Osun ta maka gwamnatin tarayya a kotun koli kan cigaba da rike kudin kananan hukumomin jihar tun bayan zaben da gwamnan jihar ya yi.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na iya tsige mai martaba Sarkin Ipetumodu, Oba Joseph Oloyede bayan kotun Amurka ta daure shi na tsawon shekaru.
A labarin nan, za a ji yadda Dele Momodu ya sanar da cewa jam'iyyar APC ce ƙashin bayan shirin PDP na mutunta tsarin karɓa-karɓa tare da mika takara Kudu.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna cewa akwai yiwuwar Goodluck Jonathan da Peter su dawo PDP don yin takara a 2027.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya fitar da sabon mafi karancin albashi ga malaman manyan makarantu, ma'aikatan lafiya da sauran ma'aikatan jihar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari