Ibrahim Yusuf
5345 articles published since 03 Afi 2024
5345 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Takur Buratai ya tona asirin yadda 'yan siyasa ke kara ruruta matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Wani dan majalisar Amurka ya yi kiraga gwamnatin kasar da ta sanya ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio magana da Najeriya kan tsare Nnamdi Kanu.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa suna shirye su ceto wasu sanatocin da aka kwarfe a zaben fitar da gwami na APC.
Sabon rikici ya barke tsakanin Amurka da Iran, sojojin Iran sun kai hari kan sansanonin sojin Amurka a Kuwait da Bahrain bayan harin Amurka a Hormuz.
Dan takarar shugaban kasa a AAC, Omoyele Sowore ya ce zai jagoranci zanga-zanga mai zafi zuwa fadar shugaban kasa a Abuja domin saka gwamnati ceto daliban Oyo.
Jam'iyyar APC ta bukaci gwamna Seyi Makinde ya sauka daga kujerar gwamnan jihar Oyo matukar ba zai iya magance matsalar tsaro ba bayan sace dalibai da malamai.
Babban jami'in gwamna Soludo, Ben Nwankwo ya tsallake rijiya ta baya yayain da 'yan bindiga suka budewa tawagar shi wuta yana kan hanyar zuwa wani kauye.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya yi zargin cewa gwamnatin Seyi Makinde ce a jihar Oyo ta shirya sace dalibai da malamai don batawa Tinubu suna.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da shirin daura auren gata ga samari da 'yan mata da zawarawa 3,000 a jihar. Sheikh Daurawa ya yi karin bayani.
Ibrahim Yusuf
Samu kari