Ibrahim Yusuf
5346 articles published since 03 Afi 2024
5346 articles published since 03 Afi 2024
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta kaddamar da samame a otel otel guda uku, inda ta kama mutum 16 maza da mata a karkashin Operation Tsaftace Birnin Shehu.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a 2027, Atiku Abubakar, ya gargadi Nyesom Wike kan cewa ba zai samu ko kashi 10 na kuri'un jihar ba a zabe mai zuwa.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa, Felix Morka ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya inganta tsaro a Najeriya kuma ya cancanci tazarce a 2027.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya roki talakawan jihar da su sake zaben jam'iyyar APC a 2027 tare da yafe masu kura kuran da suka tafka a baya.
Wasu rahotanni sun ce shhugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya rubuta takardar murabus saboda wasu matsaloli da IRGC, jami'in kasar ya karyata labarin.
Kotun daukaka kara da ke zama a Rivers ta rusa shugabannin APC da ke yi wa Nyesom Wike biyayya. Tony Okocha ne shugaban 'yan APC da aka rusa a Rivers.
Fadar White House ta fitar da rahoto game da lafiyar shugaba Dona;d Trump bayan duba shi a asibiti. An bukaci Trump ya rage kiba kuma ya riga motsa jiki.
Karancin ruwan sha ya addabi mazauna birnin Gombe. Inda jama'a ba su samun ruwa daga Dadin Kowa da ake harbo shi. Kudin ruwa ya yi tsada sosai a Gombe.
Kungiyar masu POS ta kasa a Najeriya ta yi barazanar dakatar da aiki a Najeriya. Sun bukaci bankin CBN da hukumar FCCPC su kawo musu dauki kafin daukar matakin.
Ibrahim Yusuf
Samu kari