Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Rundunar Sojin Najeriya ta fara shirin aiki da sababbin rundunoni hudu bayan Tinubu ya amince da ƙara rundunonin daga takwas zuwa 12 domin ƙarfafa tsaro.
Gwamnatin LeSanwo-Olu ya buɗe cibiyar kayan amfanin gona a Agege domin rage asarar abinci, sauƙaƙa rarrabawa da ƙarfafa tsarin samar da abinci a Legas.
Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta sanya sunayen mutum 28 da za su mata takarar gwamna a zaben 2027 a shafin hukumar INEC. Jihar Enugu ne kawai babu dan takarar ADC.
Kakakin Fadar White House Karoline Leavitt za ta bar mukaminta a ƙarshen watan Agustan shekarar 2026 domin ta mayar da hankali kan yaranta da iyalinta.
An sanar da rasuwar Sheikh Imam Aliyu Ladan bayan rashin lafiya, inda malamai da ɗalibai suka yi ta’aziyya tare da roƙon Allah Ya sanya shi a Firdausi.
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araqchi, ya caccaki Faransa kan sukar Iran game da hukuncin kisa, yana zarginta da take hakkin bil adama a Gaza.
Iran ta inganta dabarun makamai masu linzami da ke sauya hanya domin karya garkuwar Amurka, yayin da Patriot interceptors ke raguwa ga dakarun Donald Trump.
Mohammed Al-Issa ya gana da Tinubu a Abuja bayan taron JIBWIS da Muslim World League, inda aka amince da Abuja Declaration kan zaman lafiya a Yammacin Afirka.
Ibrahim Yusuf
Samu kari