Ibrahim Yusuf
5337 articles published since 03 Afi 2024
5337 articles published since 03 Afi 2024
An samu rahoton abubuwan fashewa a kusa da otel din da shugaban Faransa, Emmanuel Macron ya ke zaune da ya je ziyara kasar Syria. An fadi halin da ya ke ciki.
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta girbe amfanin d ata shuka a fadar shugaban kasa. Ta girbe alayyahu, rama da sauran kayan gona. Ta bukaci a koma gona.
An ji cewa wasu mutane sun taru sun kashe wani mutum a karamar hukumar Ajingi a yankin Balare kan zarin ya saci babur a jihar Kano. Sun kona gawar shi.
'Yan kwallon Amurka sun sha kashi a hannun kasar Belgium da ci 4-1 a gasar cin kofin duniya a Amurka. Hakan na zuwa ne duk da kokarin da Trump ya masu.
Hon. Yusuf Adamu Gagdi ya karyata cewa ya saki matarsa, Laylah Ali Othman. Ya bayyana cewa aurensu na nan daram babu wata matsala da suke fuskanta.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, , Muhammad Sa’ad Abubakar III ya gana da wakilan Fafaroma Leo a Abuja domin tattauna abubuwan da suka shafi hadin kai da zaman lafiya.
Dakarun kasar Rasha karkashin shugaba Vladimir Putin ya sun kaddamar da manyan hare-hare zuwa babban birnin Ukraine na Kyiv. Mutane sun mutu saboda hare-haren.
Hafsun sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya sanar da cewa an horas da sojoji 14,000 cikin 28,000 da shugaba Bola Tinubu ya ce za a dauka.
Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Ibrahim Yusuf
Samu kari