Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mun samu rahoton rasuwar wata mata mai ciki a ta aka harbe ta bindiga a jihar Ekiti. Matar wadda akace yar asalin kabilan Tibi ne ta gamu da ajalin nata ne a unguwar Orin da ke karamar hukumar Ido/Osi na jihar ta Ekiti.
Ma'aikatan ayyukan noma da raya karkara na kasa ta bada sanarwan cewa mata da matasa miliyan uku ne za su samu ayyukan yi karkashin wani shirin samar da ayyuka da inganta rayuwar iyalai ta hanyan aikin noma da akai wa lakabi da LI
An gurfanar da wasu mata biyu, Helen Nduwe da Eucharia Nnabofe gaban Alkalin kotun Majistare da ke Ebute Meta na jihar Legas domin laifin yunkurin sayar da wani yaro mai shekaru 3 a duniya, sai dai matar ta musanta tuhumar.
Gwamnatin Jihar Taraba ta bayyana cewar ba ta da filayen da za ta kebe domin makiyaya su yi kiwon shanayen su kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta bukaci Jihar ta yi. Jihar ta yi wannan bayani ne a ranar Laraba ta bakin Alkalin Alkal
Babban direktan Hukamar albarkatun man fetur na kasa (NNPC) Dacta Maikanti ya yi kira ga al'ummar Arewa suyi koyi halayen zaman lafiya Primiyar Arewa na farko Sir Abubabar Tafawa Balewa domin samun dawamamen zaman lafiya.
Babban lauyan Najeriya mai lambar girma ta SAN, Dele Belgore, ya fadawa kotu cewar babu tuhuma a kansa, a saboda haka kotu ta sallame shi kawai ya yi tafiyar sa. Belgore na neman kotun ta yi watsi da laifin almundahanar kudin.
Kungiyar masana kimiyan magunguna na Najeriya ta yi gargadi kan amfani da kwayoyin maganin ciwon kai da zazabi wato Paracetamol ba kan ka'ida ba domin hakan na yin lahani ga hanta da kodar dan adam bayan lokaci mai tsawo.
Gwamnatin Tarayya ta ware kudi naira biliyan 35 domin biyan kudaden ariya na karin girma da ma'aikatan gwamnati ke bi bashi a tsakanin shekarar 2011 - 2016. A halin yanzu, gwamnatin ta kashe sama da naira biliyan 30 kan ma'aikatu
A ranar Litinin ne Hukumar Sojin Najeriya ta mika tubabun mayakan Boko Haram sama da 244 zuwa ga Gwamnatin jihar Borno. Cikin wandanda aka yi wa afuwar, guda 118 maza ne, 56 mata ne sannan 19 matasa kuma da yara 51.
Aminu Ibrahim
Samu kari