Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wata kotu da ke garin Phnom Penh ya yanke wa wata mata hukuncin zaman shekara daya a gidan kaso bisa laifin kala wa Farai ministan Cambodia, Hun Sen sharin hannu cikin kisar wani manazarcin harkokin siyasa mai suna Ham Ley.
Amma daga baya bincike ya nuna cewa launin idanun na ta ya canja ne saboda wata cuta da take fama dashi wanda a turence ake kira Waardenberg Syndrome (WS) wanda bai cika faruwa da al'umma sosai ba ana samun cutar ne 1 cikin 42,000
Rundunar yan sandan reshen jihar Ribas ta cafke wani mutum mai shekaru 54, Valentine Ebani dauke da kokon kan wani jami'in dan sanda mai mukamin sifeta, Michael James wanda aka kashe kwanakin baya a garin Uyanga.
Wani shugaban kabilan Tibi kuma Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa, Wantaregh Unongo ya ce idan Shugaba Buhari ya kasa sauke nauyin da ya rataya a kan sa na kare lafiya al'ummar garin, toh zasu kafa na su sojojin domin kare kansu.
Babban Sakataren hukumar samar da lafiya na jihar Jigawa (JSPHDA) ya ce ba'a samu bullar cutar shan inna a jihar ba har na tsawon shekaru 6 da suka wuce. Ya bayyana hakan ne a hirar da ya yi da kamfanin dillanci labarai (NAN).
A kokarin ta na farfado da darajar ilimi a jihar, Gwamnatin jihar Sokoto ta fara bayar da horo da malaman firamare 3,74 a jihar, a karkashin shirin za'a koyar da malamin sabbin dabarun koyarwa da karin ilimi...
Wani direban motar haya mai lamba BD J410, da ya taso daga Legas ya yi sanadiyar halakan rayukan mutane 10, maza 7 mata 3, cikin mutane 11 da ya ke dauke da su. Wannan mummunar hatsari ya faru ne a titin tsakanin Legas da Ibadan.
A jawabin da ya yi a wajen taron kadamar ta shirin a sakatariyar hukumar ta NDE a Kano, Jagoran shirin na jihar, Iliyasu Ahmed ya bayyana cewa 70% na sana'o'in za'a koyar da mata ne wato 2,800 kenan, maza kuma 1,200.
An gano 'ya'yan wata kungiyar 'yan bindiga sama da 1000 da makamai sama da 700 a sansani daban-daban a jihar Benue bayan Gwamnatin Tarayyah aike da sojoji jihar ta Benuwe domin tabbatar da tsaro a sakamakon rikicin Fulani Makiyaya
Aminu Ibrahim
Samu kari