

Author's articles







Festus Keyamo, Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya sanar da dakatar da aikin samar da jiragen saman Najeriya wanda aka fara yi a gwamnatin Shugaba Buhari

Festus Keyamo, Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya bada umurnin rushe wurin ajiyar jiragen sama na Dominion da EAN da ke filin Murtala na Legas.

Hannatu Musa Musawa, Minsitan Fasaha, Al'adu da Tattalin Arzikin Fikira ta musanta fitar da sanarwa dangane da matsayinta na mai yi wa kasa hidima a Najeriya.

Manyan lauyoyin Najeriya sun bayyana mabanbantan ra'ayayoyi dangane da halarcin nada mai yin hidimar kasa wato NYSC mukamin minista bayan nadin Hannatu Musawa.

Mista Adebayo Adelabu, Ministan Lantarki na Najeriya ya roki al'ummar kasar su dena tsinewa ma'akatar lantarki a maimakon hakan su rika karfafawa musu gwiwa.

Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya gana da Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban APC na kasa a birnin tarayya.

Yau Litinin 21 ga watan Agustan shekarar 2023 ne aka sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa da majalisa ta tantance.

Lagos na cikin birni da aka bayyana shine na hudu da a africa da masu kudi suka fi rayuwa a cikinsa, wanda aka kiyasata akwa miloniya wanda yawansu ya kai 6,000

Wani bidiyo ya fito inda aka haska wasu da aka ce tubabbun yan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne suka zanga-zanga tare da rufe hanya kan neman alawus a Borno
Aminu Ibrahim
Samu kari