Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Babban Kotun Tarayya a Sokoto ta umurci 'Yan Shi'a da su bi dokokin Jihar Sokoto a kan Addinai. Ta yi wannan umurni ne a yayin gudanar da shari'a a tsakanin kungiyar da Gwamnatin Jihar da wadansu mutane 6 wadanda kungiyar ta shiga
Cikin mutanen da ya halaka har da wata dalibar Makarantar Horas da Malaman Asibiti da Unguwan Zoma na Jihar. Wannan lamari ya faru ne a ranar Litini. Wata majiya da ta nemi a sakaya sunan ta, ta bayyana cewar yaron ya sharo gudu n
A ranar 30 ga watan Janairun 2018 ne Rundunar Yan Sanda ta gabatar wa manema labarai wasu yan kungiyar fashi da makami da satar mutane da suka dade suna adabar al'umma a Kauru da ke jihar Kaduna wanda a kwanakin baya suka sace wat
Shi dai wannan jarumin Sojan mai suna Manjo Kanoma ya shiga aikin soja ne a matsayin karamin jami'i amma saboda basira da jamrumtaka sa ya sa akayi masa karin girma a 2014 zamanin mulkin tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar yau a makarantar sakandiren kwana ta Sultan Tambari dake jihar Sokoto, ta yi sanadiyar mutuwar wani dalibi mai shekaru 17 tare da jikkata wani dalibin. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewar
Jigo a jami'iyyar PDP kuma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya kalubalance Gwamna Aminu Waziru Tambuwal ya fito filli ya bayyanawa al'umma adadin kudaden da ya gada lokacin da ya karbi mulki a 2015.
A wata sanarwa da ya bayar ranar Talata, Direktan hulda da al'umnma na hukumar, Tony Ojobo ya ce, cikin makon da zamu shiga, hukumar zata kwace lasisi ko kuma dakatar da wasu kamfanonin sadarwan da aka samu da hannu wajen aikatawa
Wannan shine karon farko da shugabnnin biyu su ka hadu fuska da fuska tun bayan zungureriyar wasikar da Obasanjo ya aikewa shugaba Buhari yana mai gargadin shi da kul ya sake ya tsaya takara a zaben shekarar 2019 domin ta tabbata
A ranar Juma'a ne Kungiyar mabiya addinin Kirista na Najeriya (CAN) ta yi ikirarin cewa shugabanin Kungiyar musulunci na Jama'atu Nasril Islam (JNI) na goyon bayan hare-haren da makiyaya ke kai wa a sassan kasar nan.
Aminu Ibrahim
Samu kari