Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sai dai kuma wadansu su na zargin za a yi gwanjon shanayen ne don mayar da martani ga kamen shanayen 'yan Kenya da Kasar Tanzaniya ta yi a watar Disamba na 2017, a inda ta kama fiye da shanaye 1300 har sai da a ka yi belin kowann
A ranar Talata ne Hukumar 'Yan Sandan Jihar Delta su ka bayyana wani dan ta'adda da a ka kama da kudirin fasa gidan yari da ke Ogwashi. Wani matashin BafillatanI Makiyayi, Sani Ibrahim, mai shekaru 18 wanda ke zaune a sansanin
Kotun Majistare da ke garin Ota a jihar Ogun ta yanke hukuncin zaman gidan kaso har na shekaru biyu ga wani magidanci mai shekaru 37 mai suna Ramon Bello bisa samun sa da laifin satar ragon da kudin sa ya kai N75,000.
Mun samu labarin rasuwar tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, Dahiru Musdapher, Mista Musdapher mai shekaru 75 a duniya ya rasu ne a daren jiya. Kanin marigayin, mai suna Muneer Mustapha ne ya bayar da sanarwan rasuwar a Facebook.
Dalibai 80 mata sun auna arziki a makarantar sakandiren 'yan mata (GGSS) dake karamar hukumar Mabera a jihar Sokoto bayan da gobara ta babbake dakunansu na kwana a daren jiya, Lahadi. Kamfanin dillancin labarai (NAN) ta ruwaito.
Wata Kungiyar Dillalan Abinci a Jihar Bauchi ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar, Mohammed Abdullahi Abubakar su tsaya takaran kujerun su a 2019. Kungiyar ta ce a shirye ta ke ta saya ma su tikitin takara
Gwamnatin Jihar Borno ta dage dokar takaita yawo na tsawon makwanni 3 da ta gindiyawa Maiduguri da Karamar Hukumar Jere ta Jihar. Dokar a makwanni 3 da su ka gabata, ya na farawa ne daga karfe 8 na yamma ya kare da karfe 6 na safe
Daya daga cikin manyan Bankunan Najeriya ta shawarci ma'aikata maza da mata da ke Bankin su rungumi sabon dokar bawa ma'aikatar hutun raino idan sun sami haihuwa ba tare an cire musu ko sisi a albashin su ba har tsawon sati daya.
Gwamnatin Tarayyah ta ce za'a fara gudanar da ayyukan gina filayen kiwo a jihohin da suka nuna sha'awa a shirin cikin mako mai zuwa kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasa ta ruwaito. Audu Ogbeh ne ya fada hakan.
Aminu Ibrahim
Samu kari