Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana goyon bayan sa kan batun kirkiro 'Yan sandan jihohi inda ya kara da cewa hakan ne abin da yafi dace wa da Najeriya. A jawabin da yayi a taron samar da tsaro da Majalisar Da
Tashoshin Samar da wutan lantarkin na kasa suna samar da megawatt 94,627 na wuta a kowane rana cikin watanni hudu na karshen shekarar 2017 inji wani rahoto na musamman da ya fito daga Hukumar Kididiga na Kasa (NBS).
Hukumar Kula da Tashohin Jiragen Ruwa na Kasa (NPA) ta fara jigilar amfanin gona daga tashan jiragen ruwa na Ikorodu zuwa kasashen ketare. Kamar yadda NPA ta bayyana, fara jigilar zai sawake cinkoso da ake fama dashi a tashar Lega
A ranar Laraba ne Matatan Man Fetur na Najeriya (NNPC), ta bayyana cewar ta tsananta kame da hukunta 'yan kasuwan man fetur ma su laifi da 'yan bunburutu a fadin Kasar nan. Mai magana da yawun NNPC, Mista Ndu Ughamadu, shi ne ya b
Majalisar Wakilai ta umurci Sifeta Ibrahim Idris na Hukumar 'Yansanda, da ya roki gafarar Gwamnan Jihar Benue, Ortom, bisa ikakarin sa na cewa Ortom mutum ne da ke nitsewa. Ta yi wannan umurni ne a ranar Laraba, 7 ga watan Fabara
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki ta'anati, EFCC tayi nasarar cafke wasu matasa sama da 15 da ake tuhuma da laifuka da suka shafi damfara, sata, zamba cikin aminci da sauran su. An kama matasan ne a ranar Asabar 3 ga watan
Shin kun san sunayen ababen nan a harshen turanci kuwa? Da yawan mu mun tsammaci wasu ababen da mu ke amfani da su a gargajiyance ko a Kasar nan ta mu, sun kebanta gare mu ne kadai. Mai yiwuwa wasun mu su yi tsammanin ababe irin s
Nan ba da dadewa ba za a fara gabatar da wasan kwaikwayo a kan yaki da cin hanci da rashawa a tashoshin rediyo 8 da ke Arewacin Najeriya. An yi wasan kwaikwayon ne da harshen Hausa a inda a ka kashe kudi naira miliyan 30 don shiry
Farfesa Umar Muhammad Labdo ya ce makiyaya ne ke mulkin al'umma tun fil zan kuma bisa ga dukkan alamu lamarin ba zata canja zani ba domin haka Allah ya kadara. A wata hirar da ya yi da jaridar Punch, Malamin da ke koyarwa a Jami'
Aminu Ibrahim
Samu kari