Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Kula da Tsabtan Abinci da Magunguna (NAFDAC), reshen Jihar Borno, ta kulle gidajen sana'anta mummuki (biredi) guda 24 a Jihar, cikin gidaje kimanin 300 da a ke da su a Jihar. Ta yi wannan kulle ne saboda wasu gidajen su n
A ranar Talata 13 ga watan Faburairu ne wata babban Kotu da ke Abuja tayi watsi da karar da aka shigar kan likitan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Fortune Feberesima na tuhumar sa da aikata rashawa da EFCC ke masa.
Sabuwar kungiyar da ta bullo daga jam'iyyar PDP wadda ta kira kanta sabuwar mafita ga yan Najeriya a turence 'New Face of Hope' ta lissafo akidoji guda 6 da dan takarar na su zai mayar da hankali a kai gabanin zaben 2019.
Hukumar Sojin Najeriya ta samu ingantacen bayannan sirri da ke nuna cewa shugaban yan ta'adda kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fara batar da sahun sa ne ta hanyar sanya hijabi kamar yadda mata keyi inji kakakin soji
Shehu Sani, Sanata mai walkiltar Kaduna ta Tsakiya, ya kawo mafita ga badakalar bacewan kudi N36 miliyan a Cibiyar Shirya Jarabawan Shiga Jami'a (JAMB). Sakamakon cewar wani shedanin maciji ne ya hadiye kudin, Sanatan ya ce zai ga
Kwamishinan Rundunar Yan sanda na jihar Borno, Mista Damian Chukwu ya ce mata goma da aka ceto daga hannun mayakan Boko Haram ba jami'an yan sanda bane kuma ba matan jami'an yan sanda bane. Chukwu ya ce mutane 13 aka ceto, 3 daga
Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obasake, ya kafa dokar hana kiwo cikin dare dauke da makamai a Jihar. Gwamnan ya kuma kafa kwamitin mutane 8 don yin bincike game da rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a Kananan Hukumomi 18 na Jihar.
Duk da rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan da ya janyo cece-kuce tsakanin yan siyasa, hukumomin tsaro da sauran masu ruwa da tsaki, wata yar jarida kuma yar a mutum Buhari, Zara Gift Onyinye
A na tsammanin mutane da dama sun rasa rayukan su sakamakon rikicin kabilu a Gundumar Libbo ta Karamar Hukumar Shellenge ta Jihar Adamawa. Kansilan Gundumar, Shu'aibu Waleed, ya tabbatarwa Kamfanin Dillancin Labarai (NAN), da bark
Aminu Ibrahim
Samu kari