Wata 'yar a-mutum Buhari daga kabilar Ibo tace tana tare da Makiyaya

Wata 'yar a-mutum Buhari daga kabilar Ibo tace tana tare da Makiyaya

Duk da rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan da ya janyo cece-kuce tsakanin yan siyasa, hukumomin tsaro da sauran masu ruwa da tsaki, wata yar jarida kuma yar a mutum Buhari da APC, Zara Gift Onyinye, ta bayyana wa duniya cewa tana tare da makiyaya.

A cewar Zara Gift Onyinye, galibin labarun da ake ruwaito wa na cewa makiyaya na kai wa al'umma hari ba gaskiya bane, kawai wasu miyagu ne masu son raba kawunan al'umma ke asasa fitinar domin munufar siyasa ko wani abin daban

Hakan yasa tayi tataki zuwa rigar wasu makiyaya inda ta dauki lokaci mai tsawo suna tattaunawa da kuma kula da shanun. Ta na mai fatan hakan zai kara soyaya da kauna tsakanin yan Najeriya.

Ga dai kayatattun hotunan da ta dauka tare da makiyayan da shanun su a yayin ziyarar nata a kasa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164