Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa

Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa

A yau Alhamis 15 ga watan Fabrairu, Shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa wanda akayi wa lakabi da 'Tsegumi' wanda shina irin sa na farko a Najeriya.

Yau shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa
Yau shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa

Shi dai wannan jirgin da baya bukatar matuki yana daya daga cikin kayayakin yaki da a duk kasashen da suka cigaba a duniya kai amfani dashi wajen leken asiri, kai hari da ma wasu sauran abubuwa.

KU KARANTA: Zargin Rashawa: Za a gurfanar da Ciyaman din CCT ranar 16 ga watan Maris

Wani abin ban sha'awa a nan shine, Injiniyoyin Hukumar Sojin Saman Najeriya (NAF) ne suka kera wannan jirgin.

Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa
Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa

Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa
Shugaba Buhari zai kaddamar da wani jirgin sojin sama mai sarrafa kansa

Shugaba Buhari ne babban bako a taron kuma mai kadamar wa na musamman.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164

Tags: