Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rahotanni daga jihar Kano na nuni da cewar jami'an tsaro sun kori wakilan tsohon gwamnan Kano kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya wato Dr. Rabiu Musa Kwankwaso daga wajen daurin auren 'yar hamshakin dan kasuwa Fatima Aliko Dangote.
Barkewar wani kazamin rikici tsakanin Hausawa da Yarabawa dake zaune a Gidan Panli dake tashar motar Ojota a garin Legas ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare jikkata wasu da yawa. Jaridar Punch ya rawaito cewar rikicin mai
Jagoran aikin gina matatan man fetur din, Farfesa Ibrahim Mohammad-Dabo ne ya shaida wa manema labarai a wata hira da yayi da kamfanin dillancin na kasa (NAN) a garin Zaria da ke Kaduna. A cewar Mohammed-Dabo wanda Farfesa na a ja
Jihar Legas da tafi kowa a bangaren tattalin arziki a Najeriya, itace kuma tafi kowa ciyo bashin kasashen waje, a tsakanin gwamnatocin jihohi dake cikin kasar nan, lissafin da aka samo daga Ofishin kula da bashi ya nuna. Wasu taka
Wani Matashi mai Suna Inuwa Muhammad mazaunin unguwar Tudun Guru mazabar 'yan Koli a karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa ya rataye kansa saboda an hana shi auren budurwarsa kamar yadda kafar yadda shafin sada zumunta na rari
Kwamishinan Labarai, Mr Lawrence Onoja, ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai, bayan taron majalissar zartarwa, a ranar Alhamis, a Makodi. Onoja yace, dabbobin an karbesu daga hannun Makiyaya a jihar, wadan
Bangare daya na aikin raba hanya ta Kano zuwa Maiduguri, mai tsawon 101km, wadda ke a jihohin Kano da Katsina, a Arewa maso Yamma ta kai kasha 55 na gamawa, shekaru 12 bayan bayar da ita ga dan kwangilar. An bayyana hakan ne ga ku
Asusun Bayar da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa talauci na kara yaduwa a tsakanin yan Najeriya duk da cewa kasar ta farfado daga matsin tattalin arzikin da ta fada a baya. Asusun na IMF ta fitar da wani rahoto inda ta shawa
Yanzu dai Allah ya albarkace su da haihuwar diya mace kuma sun sanya ma ta sunan uwargidan sanata Kwankwaso, Salamatu Rabi'u Musa Kwankwaso. Magoya bayan kwankwaso sun yiwa jaririyar marhabun da shigowa ayarin kwankwasiyya.
Aminu Ibrahim
Samu kari