Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tinubu ya gana da shugaba Buhari kafin daga bisani ya ziyarci Sakatariyar jam'iyyar a Abuja inda ya gana da wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar, daga bisani kuma ya gana da wasu kusoshi a jam'iyyar da suka hada da Bukola Saraki, R
Wani masanni kan al'ammuran matasa kuma tsohon shugaban kungiyar hadin kan matasan nahiyar Afirka, Kwamared Ben Duntoye ya yi kira da shugaba Muhammadu Buhari ya hanzarta ya amince da kudirin kafa hukumar Peace Corps.
Wani mutum mai suna Siraj mai shekaru 32, ya watsa ma matarsa mai suna Fara mai shekaru 25, guba wato acid tana cikin bacci saboda ta haifar masa diya mace shi kuma namiji yakeso. Tayi mummunar kuna a sakamakon gubar da Siraj, wan
Kotun ta amince da bukatar kungiyar na tursasa babban Alkalin Alkalai na kasa da Sifeta Janar na Hukumar Yan sanda su bayar da umurcin kama Uba bisa zargin sa da amfani da sakamakon karatun kamalla sakandare (WAEC) na bogi.
Kwana daya kacal bayan babban kotun da ke Abuja ta bayar da belin Maryam Sanda, wadda ake tuhuma da laifin kashe mijinta ta hanyar daba masa wuka har lahira ta shirya wa yar ta party na murnar zagayowar ranar haihuwa.
Dan Majalisan Dattawa Gudaji Muhammad Kazaure ya gargadi sauran abokan aikin sa na Majalisar kan bawa mata yanci da daura su kan karagar mulki Najeriya. Dan Majalisar mai wakiltan yankunnan Kazaure/Roni/Gwiwa/Yankawashi na jihar J
Kamfanin Sarrafa flawa na 'Flour Mills Nigeria Plc' ta bayyana cewa tana kusa kamalla shirye-shiryen kadammar da sashin sarrafa suga na kamfanin mai suna 'Sunti Golden Estate' da za'a bude a garin Mokwa na jihar Neja.
Hukumar ‘Yan Sanda ta jihar Sakkwato ta kama wasu mutane biyu bisa zargin satar mutane, Awaisu Isah mai shekaru 20, da kuma kabiru Lawali mai shekaru 25, bisa zargin kitsa makirci, tsoratarwa da kuma kwace. A yayin gabatar da wada
Kungiyar Malaman makarantu na kasa (NUT), reshen jihar Bauchi ta ce adadin malamai frimare 26,000 da ake da su a jihar sunyi kadan idan akayi la'akari da yawan daliban da ke jihar. Shugaban kungiyar na jihar, Danjuma Sale ne ya fu
Aminu Ibrahim
Samu kari