Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A jiya ne 4 ga watan Mayu NAF tayi bikin cika shekaru 54 da kafuwa, Hukumar ta bude taron ne da baje kolin hotunan kayayakin yaki na tarihi da ke nuna yadda hukumar ta samu cigaba cikin shekarun da suka gabata. An gudanar da baje
Jami'an hukumar yaki da masu fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun harbi a kalla mutane hudu ne ciki har da dalibin makarantar framari da kuma wani mai gadin makarantar sakandire na Dolphin High School da ke Legas. Dalibin wanda a
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa za'ayi amfani da na'ura mai kwakwalwa da ke amfani da lantarki ne wajen kada kuri'a a zaben kananan hukumomi da za'a gudanar a ranar 12 ga watan Mayu. Gwamnan jihar Nasir el-Rufai ne ya bayy
Hukumar 'Yan sandan jihar Enugu tayi nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi 'yan damfara ne wanda suka dade cutar mutane da cewa zasu iya magance musu duk matsaloli rayuwa da suke fama da shi. Wanda ake zargin, Akin Og
Mun samu rahotton cewa kasar Saudiyya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kasar Vatican inda zata fara coci-coci saboda mabiyya addinin Kirista da ke zaune a kasar ta Saudiyya kamar yadda Breitbart ta wallafa. Rahotton yace b
Wata kotu da ke zamanta a Mapo da ke Ibadan a jihar Oyo ta raba auren wani Akeem Folorunsho da Fatima saboda sata da yayi ikirarin matar na yi masa. Ma'auratan dai sun shafe shekaru biyu suna tare kuma Allah ya albarci auren da 'd
Wani abin bakin ciki ya faru a Jami'ar kimiyya da fasaha da na jihar Kano yayinda wani dalibi ya yi gamo da ajalinsa a rafin da ke garin Wudil. Wani dalibi dan aji uku mai suna Farouk Abubakar ne ya tafi rafi tare da abokansa biyu
A jiya Alhamis ne kungiyar addinin musulunci na Jama'atu Nasrul Islam JNI tayi kira ka yan Nageriya dasu farga saboda su kare kansu daga makiyansu da ke hare-hare a kan 'yan Nageriya. Wannan kiran ya fito ne daga bakin Khalid Abub
A yau Juma'a ne Hukumar kashe gobara na jihar Kano ta bayar da sanarwar cewa ta samu nasarar ceto rayyuka 16 da kuma dukiyoyi wanda kudin su ya kai N70m daga gobara 86 da shida da suka faru a jihar cikin watan Afrilu. Wannan sanar
Aminu Ibrahim
Samu kari