Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Bayan korafe-korafen da gwamnonin wasu jihohi suka rika yi ga gwamnatin tarayya, Majalisar Zartarwa na kasa a jiya ta amince da fitar da kudi N105bn saboda karasa ayyukan gina tituna 44 a jihohin Najeriya. A taron da mataimakin sh
Hukumar kare yaduwar cutar kanjama na kasa (NACA) ta bayyana cewa mafi yawan masu dauke da cutar nan ta Kanjamau wato HIV/AIDs sun kasance direbobin manyan motocci ne. Darakta Janar na NACA Dr Sani Aliyu ne ya bayyana haka a wani
A ranar Litinin 30 ga watan Afrilu babbar kotun majisatre da ke Yaba na jihar Legas ta bada belin wata mata akan kudi naira miliyan 2 bisa laifin kawalanci da takeyi ga kananan yara. Alkalin kotun Majistare da ke Legas, O.G Oghere
Ma'aikatan lafiya ta kasa ta bawa Hukumar kula da abinci da magunguna na kasa NAFDAC umarni a kan hana shigo da duk wani maganin tari mai dauke da Kodin da ke sanya maye. Ministan lafiya Farfesa Isaac Adewale ya bayyana haka a ran
A kokarin sa na magance rikice-rikicen makiyaya da manoma da ke afkuwa a wasu sassan Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umurnin daukan sabbin 'yan sanda 6000 saboda inganta tsaro. Shugaban kasan ya bayyana hakan ne a w
Aure dai al'amari ne mai muhimmanci a rayuwar dan adam da akeyi saboda kaunar juna da hayayafa da kuma cika ka'idojin wasu addinai ko wasu dalilan daban. A yayinda wasu ma'auratan sukan hadu ne a wurare biki kamar aure, suna da sa
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, kuma mai neman tsayawa takaran shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP a shekarar 2019 ya ce zai gudanar da bincike a kan cinikin makamai da gwamnatin shugaba Buhari take say
Sanata Mathew Urhoghide mai wakilitan mazabar kudancin Edo ya musanta cewa ya gabatar da bukatar tsige shugaba Muhammadu Buhari. Dan majalisar wanda ya gabatar da kudirin tatance hallascin fitar da kudi daga asusun rarar man fetur
Dokar tace mutane suna iya neman lasisi daga ma'aikatan lafiya don fara noman ganyen wiwi din amma kawai za'a rika amfani dashi ne saboda magani da kuma binciken kimiyya kuma hukuma zata sanya ido akan manoman.
Aminu Ibrahim
Samu kari