Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yayin da ake sa ran Saudiyya zata fara bawa mata izinin tuka motoci daga ranar 24 ga watan Yuni, kamfanin man fetur na kasar mai suna Aramco ya fara bawa ma'aikatanta mata horo kan tukin motan. Wannan dai yana daya daga cikin ca
Majalisar Wakilai ta ce zata iya kare dukkan canje-canjen da su kayi a kasafin kudin shekarar 2018 da shugaba Buhari ya rattaba hannu a kai a yau. Mai magana da yawur majalisar, Abdulrazak Namdas ne ya fadi hakan bayan shugaba Muh
A cikin sakonsa na janyewa daga takarar, ya kuma bayyana goyon bayansa ga wani tsohon gwamnan jihar Edo, kwamared Adams Oshiomole a matsayin ciyaman na jam'iyyar APC na kasa. Mr Osunbor ne dan takara na biyu da ya janye daga zaben
Hukumar kula da shige da fice na kasa wato 'Nigeria Immigration Service (NIS), tayi gargadi da mutanen da ba yan kasa ba su guji kutsa kai cikin harkokin zaben Najeriya ko kuma jefa kuri'a. A wata sako da ta fito daga kakakin huk
Laifi na farko da ake tuhumar Sanatan shine sayar wani gida mai suna Guinea House da ke Marine Road a Apapa Legas a kan kudi N805 miliyan a cikin watan Mayu da Yunin 2014 ba bisa ka'ida ba. Lauya mai shigar da kara ya ce sanatan y
Tsohon gwamnan Jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomole ya ce shekaru hudu da suka shude na masu kama karya ne amma ranar 14 ga watan Yuli na masu 'yanci ne. Tsohon gwamnan ya fadi hakan ne a jawabin da ya yi a ranar Talata wajen yaki
Hukumar Yan sandan Najeriya ta ce jami'an ta da ke aiki da Area D a unguwar mushin sun bankado wata makarkashiyar sace wata mataimakiyar Comptroller na kwastam tare da dan ta da kanin ta a ranar Asabar 16 ga watan Yuni.
Ya cigaba da cewa wanda ake tuhumar ya sace akuyar kuma ya yanka, sannan ya tafi da ita zuwa kasuwar mata inda ya siyar wa mahauta. Mahautan sun tsargu saboda yadda suka lura Mr Adamu yana kokarin sayar da akuyar a farashi mai rah
Hukumar kiyaye haddura na kasa FRSC reshen Jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar mutane 11 a wani mummunan hatsarin mota daya faru a ranar Lahadi. Kwamandan hukumar, Godwin Ngueku, ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai (NAN) ce
Aminu Ibrahim
Samu kari