Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A cewar tsohon dan takarar shugabancin kasar, Buhari ne mutum daya tilo da zai iya jagorancin Najeriya don rike matsayinta a nahiyar Afrika da duniya baki daya. Ya ce: Zan cigaba da goyon bayan sa saboda na san daga karshe, al'um
A jawabinta, shugaban sashin likitocin dabobi na FCTA, Mrs Reguna Adulugba ta ce an samar da sabbin motoccin jigilar naman ne saboda a kiyaye lafiyar al'ummar garin kamar yadda ya ke a sauran kasashen duniya. Ta kuma kara da cewa
A cewar wasu musulmi, abinda babban limamin ya aikata ya sabawa umurnin kwamitin koli na harkokin musulunci na Najeriya. Sai dai har yanzu, Sultan Sa'ad Abubakar III wanda shine ke jagorancin kwamitin kolin ta harkokin addinin mus
Falmata ta ce ba za ta tsine masa ba duk da cewa ya canja daga halayensa da ta sani kuma bata koya masa irin wadannan halayen ba. Shekau da sauran yan kungiyar Boko Haram sunyi sanadiyar halaka rayyuka 30,000 da kuma sace mutane d
Kazalika, ya kuma ce ba gaskiya bane zargin da wasu keyi na cewa Buhari yana fifita yan arewa wajen nadin manyan mukamai a Najeriya, ya bayar da misalin shugabanin soji na kasa inda ya ce biyu daga arewa suke sai koma sauran biyu
An dai kama shi ne bayan daya daga cikin wanda su kayi soyaya ta tafi asibiti inda akayi mata gwaji saboda rashin lafiya da ta kamu dashi kuma aka gano tana dauke da kwayar cutar HIV. Hukumar yan sandan ta gargadi mutane game da s
Wata kungiyar matasan musulmi mai suna Bodija Muslim Youth Forum ta ciyar da al'umman musulmi sama da 15,000 abincin iftar (bude baki) cikin shirye-shiryen azumin watan Ramadana da ta shirya a garin Ibadan babban birnin Jihar Oyo.
A yau Laraba ne Hukumar Sojin Ruwan Najeriya da ke Jihar Delta ta sanar da cewa ta lalata sama da matatun man fetur 1000 wanda aka gina su ba bisa ka'ida ba a yankunan Neja Delta. A yayin da yake hira da manema labarai a Warri, Kw
A cewar Mustapha, lambar girmar da aka baiwa jaruman zai tabbatar wa al'ummar Najeriya cewa gwamnati bata manta da gudunmawar da wadanda suka sami lambar yabon suka bawa Najeriya ba kuma alama ce da ke nuna gwamnatin Buhari tana m
Aminu Ibrahim
Samu kari