Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sarkin musulmi kuma shugaban kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, ya koka kan yadda ake zubda jinin al'umma a kasar, inda yace ana kara samun karuwar fashi da makami da ta'addanci.
A yau Alhamis ne wasu 'yan bindiga da ba'a gano ko su waye ba suka harbe wani dan acaba har lahira a layin asibitin Adeoyo dake unguwar Fodasis dake Ibadan, babban birnin jihar Oyo. Jami'in kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN)
Daya daga cikin abinda ke haifar wa manoma asara da samun karancin amfanin gona shine amfani da taki da magungunan kwari na jabu ko wadanda aka yiwa hadi da wasu abubuwan da ke gurbatasu. Manoma da yawa suna kashe makuden kudade w
Wani mai gadi, Salisu Usman, ya amsa laifin yiwa likitoci sojan gona a yayin da aka gurfanar dashi gaban Alkalin kotun majistare dake Legas inda ya fadawa kotu cewa ya dade yana yaudarar mutane da cewa shi likita ne. Alkalin kotun
Hukumar Yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da harin da wasu 'yan bindiga suka kai a garuruwan Sikida da Gyaddu a karamar hukumar Maradi inda suka kashe mutane uku. Sanarwan ta fito ne daga bakin Kakakin hukumar, Mohammad S
Hatsarin mota babban abu ne da ya dade yana ciwa 'yan Najeriya tuwo a kwarya, kusan ko wace rana zaka rika samun labarun hatsarin motoci dake faruwa a titunan Najeriya. Alkalumar Cibiyar kididiga ta kasa (NBS) ya nuna cewa an samu
Kauyuka biyar ne ambaliyar ruwar ta shafa bayan wata rafi tayi ambaliya bayan ruwan saman da aka kwana ana yi a daren Lahadi, inji Aminu Waziri shugaban hukumar agaji na jihar Katsina KSEMA. A cewarsa, jami'an hukumar sun gano gaw
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen jihar Legas ta kama wani dan tsibu mai shekaru 23 mai suna Mustapha Hammed saboda zarginsa da yiwa wata dalibar Kwallejin Ilimin Fasaha dake Akoka Legas fyade. Punch ta ruwaito cewa Hammed ya fad
Dakarun sojin Najeriya na Operation Lafiya Dole bataliya ta 159 sunyi nasarar damke wasu da ake zargin masu sayar wa 'yan Boko Haram man fetur ne a karamar hukumar Yusufari dake jihar Yobe bayan sun sami bayyanan sirri akan ayyuka
Aminu Ibrahim
Samu kari