Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu 'yan bindiga da ba'a gano ko su wanene ba sun sace wani dan kasar China mai suna Ren Dajun a kusa da wata ma'aikatar ban ruwa dake kauyen Amumu a karamar hukumar Bakura na jihar Zamfara. Dajun ma'aikaci ne a wata kamfanin kas
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Yakubu Gowon (murabus) ya hori hukumar sojin Najeriya ta tabbatar cewa ta sallami dukkan bara-gulbin jami'anta da aka samu da hannu da aikata laifuka kuma a yi musu shari'a domin ta wanke kant
Saidu-Shakiru Adeyemi, saurayin Khadijat Olubuyo, diyar tsohon mataimakin gwamnan jihar Ondo, Lasisi Olubuyo, yace bashi da hannu cikin kashe ta. Mr Adeyemi ya yi wannan furucin ne yayin da manema labarai su kayi hira dashi hedkwa
Majalisar wakilai na tarayya ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta na kasa INEC tayi gyara jikin jadawalin zaben 2019 saboda ta bawa 'yan majalisar damar zuwa Saudiyya don sauke farali. Wannan rokon ya biyo bayan wata kudiri ne d
A lokacin da 'yan bindiga suka iso kauyen Kucheri dake karamar hukumar Tsafe na jihar Zamfara a ranar 6 ga watan Yuli, sun tarar da hakimin kauyen, Ibrahim Madawaki, yana ganawa da talakawarsa a fada bayan kammala sala. Kamar yad
Hamshakin dan kasuwa da yafi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote, ya sanar da cewa yana neman matar aure. Attajirin mai shekaru 61 a duniya ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da David Piling na Financial Times. Ya kuma bayya
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Yakubu Gowon mai murabus yace rashin adalci ne yasa ake zargin shugaba Muhammadu Buhari da gazawa cikin rikicin makiyaya da manoma a dadalin sada zumunta. Gowon yayi wannan maganar ne jiya a F
Wasu shugabanin kudu da yankin Arewa ta tsakiya sun gana da tsohon ministan tsaro na Najeriya, Theophilus Danjuma a kan tabarbarewan harkokin tsaro a wasu sassan kasar. Shugabanin sunce Najeriya tana cikin halin tsaka mai wuya sab
A safiyar yau Talata 10 ga watan Yuli ne wasu jami'an 'Yan sanda da jami'an Peace Corps su kayi arangama a babban birnin tarayya Abuja. Rikicin ya barke ne yayin da jami'an Peace Corp suka tattaki zuwa hedkwatan hukumar dake Abuja
Aminu Ibrahim
Samu kari