Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Duk da irin rokon da gwamnan ya yi da matasan su bashi hanya domin ya tafi Abuja ya hallarci taron saboda warware matsalolin dake faruwa a jam'iyyar ta APC, matasan sun doge kan bakarsu har sai da gwamnan da tawagarsa suka koma gi
Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan, yace har yanzu APC ce ke da rinjaye a majalisar da sanatoci 52. Mr Lawan ya bayyana hakan ne bayan wata taron jiga-jigan jam'iyyar APC da aka dauki sa'o'i biyu ana gu
Dan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP mai wakilktan yankunan Oshodi/Isolo na jihar Legas kuma wanda ya jagoranci kudirin rage shakarun tsaya takara, Tony Nwulu, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa United Progressives Party (UP
Mutanen dake zaune a Dada Olowu street dake Abule Egba a Legas sun fada cikin jimami da bakin ciki sakamakon fadowar babban wayar wutan lantarki a kan shagon wata mata inda wutar ya yi sanadiyar kashe yaro daya da jikkata mutum uk
Karyar wani Fasto dake ikirarin annabta tare da tayar da matattu a kasar Habasha ta kare bayan da ya kasa tayar da gawar wani mutum da ya mutu, kwanaki hudu da suka gabata. Jami’an ‘yan sanda sun kama Faston, Getayawkal Ayele, bay
Sanata mai wakiltan mazabar Zamfara Central, Kabiru Marafa, ya cacaki gwamna Abdulaziz yari na jihar Zamfara saboda tafiyar da ya yi sa ido a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC a jihar osun alhalin ana cigaba da kashe mutane a jihar
'Yan kasuwa dake da shaguna a kasuwar Terminus ta garin Jos sun tashi cikin hawaye saboda gobarar da ta kone shaguna da dama a kasuwar kamar yadda Punch ta ruwaito. Gobarar da fara ne tun daren jiya Juma'a kuma ta kone shaguna da
Rikici ta barke a kotun majisatre dake Ngor a karamar hukumar Ngor ta jihar Imo a ranar Talata bayan wasu 'yan sanda sun kutsa cikin kotun inda suka yiwa alkaliyar kotun, Ngozi Onyenemezu duka saboda wai ta saki wasu da ake zargi
Wani makwabcin Helen da ya bukaci a sakayya sunansa ya shaidawa majiyar NAIJ.com cewa an shigar da kara ofishin yan sanda dake Ajangbadi an kuma sanar da dan uwar mahaifiyar dake Benin cewa Helen ta rasu. Majiyar ta kuma ce 'yar u
Aminu Ibrahim
Samu kari