Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar Arewa Youth Consultative Forum (AYCF) ta yi kira ga dan takarar shugabancin kasa na PDP, Atiku Abubakar ya mayar da hankali kan yakin neman zabensa, ya yi watsi da sukar da 'yan adawa ke masa. Shugaban kungiyar na kasa, Y
A yau, Asabar 3 ga watan Nuwamba ne aka yi sallar jana'izar marigayi Janar Idris Alkali (murabus) da aka gano gawarsa a wata tsohuwar rijiya a garin Dura-Du da ke Jos na Jihar Plateau. An gudanar sallar jana'izan ne a babban masal
Mutanen unguwar Vandeikya da ke Makurdi a jihar Benue sun shiga bakin ciki da juyayi bayan wata mace ta kashe kanta bayan halaka mijinta da yaransu guda uku. Rahotanni sun bayyana cewar mijin matar mai suna Nicholas Adetsav ma'aik
A hirar da ya yi da manema labarai a gidan gwamnati bayan ganawarsa da shugaba Muhammadu Buhari a yau Alhamis, Okorocha ya bayyana cewa ziyarci shugaban kasa ne domin tattauna wasu abubuwa da Adams Oshiomhole ke yi a wasu jihohi.
Sakataren yadda labarai na arewa maso yamma na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Yusuf Babura, ya yi murabus daga matsayinsa. A yau, Alhamis 1 ga watan Nuwamba, Babura ya shaida wa kamfanin dillancin labarai (NAN) a
Rahoton da muka samu daga Daily Trust ya bayyana cewar an sace wasu kansiloli biyu na karamar hukumar Safana da ke jihar Katsina. Kansilolin dai sune Hussaini Wanzam mai kula da harkokin kudi da kuma Bishir Dan Jikko mai kula da h
A yau, Laraba ne wata kotun Grade 1 da ke zamanta a Aso-Pada, Mararaba a jihar Nasarawa ta yanke hukuncin shekaru 2 a gidan yari kan wani matashi mai shekaru 27, Musa Abubakar saboda samunsa da laifin satar janareto na massalaci.
A jiya, Talata ne 'yan Kungiyar Ismlamic Movement of Nigeria (IMN) suka bayyana cewa ba za su taba dena tattakin da su ka fara a Abuja ba har sai lokacin da gwamnati ta sako shugabansu Sheikh Ibraheem El-Zakzaky da matarsa daga in
Hukumar 'Yan sandan Najeriya na babban birnin tarayya, Abuja da sanar da cewar da kama wasu 'yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) dauke da bam din kwalba hade da man fetur 31 da ma wasu muggan makamai da suke shigowa Abu
Aminu Ibrahim
Samu kari