Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja

Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja

A yau, Asabar 3 ga watan Nuwamba ne aka yi sallar jana'izar marigayi Janar Idris Alkali (murabus) da aka gano gawarsa a wata tsohuwar rijiya a garin Dura-Du da ke Jos na Jihar Plateau.

An gudanar sallar jana'izan ne a babban masallacin babban birnin tarayya, Abuja.

Cikin wadanda suka hallarci jana'izan sun hada da babban hafsin sojojin Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai, manyan sojojin Najeriya da dimbin al'umma da yan uwa da abokan arziki.

Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Asali: Twitter

Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Ni ne na kafa APC, ba kuma zan fita daga cikinta ba - Gwamnan jam'iyyar

Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Asali: Twitter

An gano gawar Janar Alkali ne bayan hukumar sojin da sauran hukumomin tsaro sun kwashe kwanaki masu yawa suna gudanar da bincike a garin na Dura-Du.

Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Hotunan jana'izar Janar Idris Alkali da aka gudanar a Abuja
Asali: Twitter

A halin yanzu, hukumar sojin Najeriya ta fitar da sunayen wasu mutane da ake zargi suna da hannu cikin kisan Janar din kuma ana cigaba da gudanar da bincike kafin daga bisani a gurfanar da su gaban kotu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164