Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hamza Al-Mustapha, dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Party of Nigeria (PPN) shima ya bayyana cewar takardun karatunsa suna wajen Hukumar Sojin Najeriya a yayin da ya mika fom din takararsa ga hukumar zabe mai zaman
Shugaba Buhari ya kuma ce Najeriya za ta cigaba da sauke nauyin da kungiyar da Tarayyar Kasashen Afirka a daura mata duk da irin nauyin da ke kanta saboda yawan al'umma da ma'adanai da kasar ke da dashi. Mr Mahamat ya jinjinawa sh
A ranar Talata ne 'yan bindiga su kayi awon gaba da wasu tagwayen 'yan mata wanda ake daf da daura musu aure da kuma yayarsu a kauyen Duran da ke karamar hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara. Hassana da Hussaina masu shekaru 16 wadanda
A yau Juma'a na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa (INEC) ta sake nanatawa cewar ba ta karbi sunayen 'yan takarar zabe na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba daga jihar Zamfara. INEC ta haramtawa jam'iyyar gabatar da 'y
A halin yanzu da ake tunkarar babban zaben kasa na 2019, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa jam'iyyun siyasa 79 ne suka mika sunayen 'yan takarar shugabancin kasarsu. Wannan sanarwan da fito ne daga bakin shugaban
Amma idan mutane biyu da suka samu rashin jituwa suka fita daga kotu domin yin sulhu ba tare da ka'idojin da aikin shari'a ke aiki da shi ba, hankulan mutane yana kwanciya kuma idan hankula sun kwanta ana samun fahimtar juna
Maimuna Aliyu, mahaifiyar Maryam Sanda har yanzu tana tsare a hannun hukumar yaki da rashawa da laifuka masu alaka da rashawar (ICPC) tun bayan da aka kama ta a ranar Laraba da ta gabata kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An gano
Kakakin 'yan sanda na yankin Arewacin kasar, DSP Mohammed Tanko ya tabbatar da afkuwar lamarin da ya ke zantawa da Citi News, ya kuma ce dukkan yan sandan da ke yankin suna cikin shiri domin binciko wanda suka aikata laifin.
Legit.ng ta samo wannan labarin ne ta dalilin shafin Leadership wata ta zanta da mai bawa gwamnan jihar Katsina shawara na musamman kan ilimi mai zurfi, Mallam Bishir Usman Ruwan Godiya wadda ya yiwa Aliyu rakiya zuwa wajen gasar.
Aminu Ibrahim
Samu kari