Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mun samu rahoton wani mutum da aka kama a jami'ar jihar Delta (DELSU) yana tsintar audugan jinin hailar mata da audugun bayan gidan yara (diapers) a harabar jam'an. Mutumin ya bayyana cewar yana sayar da kowanne audugun kan kud N5
Tsohon shugaban kasan mulkin soji na Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya yi kira ga matasan Najeriya su tsige shugabanin da basu tabbuka komai a 2019 a maimakon su koma gefe suna ta korafi kan mawuyancin halin da kasar ke ciki
Wani ma'aikacin makabartar da ya shafe shekaru 11 yana aiki a makabartar, Uba Ibrahim ya mika rokonsa ga gwamnati da ta samar da fitilun lantarki da za su taimaka wajen aikata irin wadannan miyagun ayyukan a makabartar. Al'umma da
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ba zaiyi wata-wata ba wajen hukunta duk wani ma'aikacin gwamnati da aka samu da laifin sace dukiyar al'umma ba tare da la'akari da addini ko kabila ba. Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne a ranar
A ranar Talata 20 ga watan Nuwamban 2018 na Jonathan ya kaddamar da littafinsa mai suna 'My Transition Hours' domin murnar cikarsa shekaru 61 a duniya. A wata sanarwa da Duke-Abiola ta fitar a ranar Alhamis, ta siffanta littafin a
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karyata zargin ganawar sirri da aka ce ya yi da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo saboda wani hoto da ake yadawa a kafafen sada zumunta. A cikin hoton za a iya ganin mataimakin s
Mai shigar da kara, Saja Opeyemi Olagunji ya shaidawa kotu cewa a ranar 4 ga watan Nuwamba misalin 12 na rana wanda ake zargin ya yi yunkurin kashe Dorcas Olusegun ta hanyar sarar ta da adda a hannu. "Ojewole ya yi ikirarin cewa D
Shugaban rikon kwarya na hukumar yaki da rashawa, (EFCC), Mr Ibrahim Magu ya rubuta wasika da Babban Alkalin Najeriya, Justice Walter Onnoghen inda ya ke nema a hana mai Shari'a Binta Nyako sauraron duk wani shari'a da ya shafi hu
A yayin da ya ke tabbatar da hatsarin, Secta Kwamanda na hukumar kiyaye haddura na kasa (FRSC) na jihar, Muhammad Sani Hamzat ya ce fasinjoji 17 be cikin motar bas din. Ya bayyana cewa direban yana gudu ne lokacin da tayan baya na
Aminu Ibrahim
Samu kari