Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Talata 20 ga watan Nuwamba ne al'ummar musulmi a fadin duniya ke bukin Mauludi wadda akeyi domin zagoyar ranar haihuwan Manzon tsira, Annabi Muhammad (SAW). Suma al'ummar Najeriya ba a bar su a baya ba wajen murnar zagowar
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe manoma tara kuma sun sace wasu mutane 12 a wani kauye da ke Arewa maso gabashin jihar Borno kamar yadda mazauna kauyen suka shaidawa AFP. A ranar Litinin, sun kawo farmaki a wasu gonaki da ke
Wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun yiwa wasu jami'an sa kai na Civilian JTF 12 kwantar bauna a karamar hukuma Shinkafi na jihar Zamfara kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Mafi yawancin jami'an JTF din mazauna garin Kw
A fanin noma kuma, gwamnan ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo ya janyo hankalin masu saka hannun jari zuwa jihar daga gida Najeriya da ma kasashen waje. "A halin yanzu, Dangote yana gina kamfanin sarrafa shinkafa a Kaugama
Legit.ng ta gano cewa Tahir Shehu wanda shine Ciyaman din jam'iyyar PDP a jihar Adamawa shine aka zaba a matsayin jagoran IPAC na jihar. An ruwaito cewar an fafata a wajen zaben amma daga karshe Ciyaman din na PDP ya samu kuri'u 2
A kalla mutane uku ne suka rasu yayin tare da kona gidaje biyu da mota guda a safiyar Litinin a yayin da fada ya kaure tsakanin wasu matasa da suka hallarci wata biki a jihar Bauchi kamar yadda 'yan sanda suka bayyana. Wasu da suk
Majiyar Legit.ng Hausa ta gano cewar wadanda suka shigar da karar zuna zargin Ciyaman din jam'iyyar na jihar, Damishi Sango da yin magudi wajen zaben tare da cewar tsohon Ministan Wasannin bai tuntubi masu ruwa da tsaki na karamar
Ya ce akwai kadoji guda 5 cikin kududufin masu launuka daban-daban kuma kowannen su yana da kogon da ya ke zaune wadda ta hade da Rafin Benue da Donga da Katsina Ala. A cewarsa idan rani ya zo kadojin na sulalewa zuwa rafin amma d
Bayan da aka kama shi a jihar Legas a cikin kwana kwanan nan, Kazeem ya amsa cewa sukan kaiwa mutane hari sannan su kwace kayayakinsu tare da wasu abokansa guda hudu. Rahotanni sun bayyana cewa Kazeem da sauran yan fashin sukan tu
Aminu Ibrahim
Samu kari