An kama wani yana tsintar audugan hailar mata a jami'a (Bidiyo)

An kama wani yana tsintar audugan hailar mata a jami'a (Bidiyo)

Mun samu rahoton wani mutum da aka kama a jami'ar jihar Delta (DELSU) yana tsintar audugan jinin hailar mata da audugun bayan gidan yara (diapers) a harabar jam'an.

Mutumin ya bayyana cewar yana sayar da kowanne audugun kan kud N50 bayan wasu dalibai sun masa duka kamar yadda wata mai amfani da shafin instagram @tarah_dulzurah ya rubuta.

"Kwanaki kadan baya kisar gillar da aka yiwa wata dalba a DELSU, an kama wannan mutumin jiya da safe yana tsintar audugan mata da audugan bayan gidan yara inda ya ce yana sayar da kowanne guda kan N50. Mene ke faruwa? Wannan na nufin zan fara kone audugun al'ada."

DUBA WANNAN: An kashe kuku bisa zarginsa da sata a gidan gwamna Dankwambo

Ga dai bidiyon mutumin yayin da ya ke amsa cewar yana tsintar audugan haila da kunzugu na yara ne kuma yana siyar da shi a kan N50 kowanne guda.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164