Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dakarun Sojin Najeriya na 8 Division da ke aikin samar da zaman lafiya na Sharan Daji sunyi nasarar kashe wasu 'yan ta'adda da suka dade suna adabar mazauna karamar hukumar tsafe a jihar Zamfara. Kamar yadda bayanin sirri na soji
Shekarar 2018 ta tasanma karewa kuma 'yan Najeriya sun fara shirin tarbar sabuwar shekarar 2019. Hakan yasa muka ga ya dace ayi bita a kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a shekarar ta 2018. Wasu abubuwan da suka faru na farin
Ministan ya yi wannan bayanin ne a wani taron jin ra'ayin al'umma da aka shirya domin neman ware malaman makarantu daga shekarun ritaya na sauran ma'aikatan gwamnati da kwamitin majalisa na Ilimi da ayyuka gwamnati ta shirya.
Shugaban hafsin sojojin kasa na Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai ya ce kashe-kashe da sauran ta'addanci da ke adabar jihar Zamfara ya kusa zuwa karshe. Mr Buratai ya yi wannan furucin ne a ranar Alhamis a Gusau yayin kaddama
Mabiya Shi'a a Najeriya sunyi zanga-zangar zaman lafiya domin korafi kan tsare shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky na tsawon shekaru uku da tunawa da kisar kiyashi da aka yiwa 'yan kungiyar a Zaria. Masu zanga-zangar sunyi tattak
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa magoya bayansa cewa a shekarar 2019, za a sakawa dukkan wadanda suka bayar da gudunmawa tare da biyaya ga jam'iyya idan aka cimma nasara. A jawabin da ya yi wajen kadamar da 'Together Nigeria
Sanata Abdullahi Adamu mai wakiltan Nasarawa ta yamma a ya bayyana damuwarsa kan yadda tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ke sukar shugaba Muhammdu Buhari. A yayin da ya ke zantawa da manema labarai a babban birnin tarayy
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci 'yan Najeriya suyi takatsantsan da jam'iyyar PDP da dan takakarar shugabancin kasar ta, Atiku Abubakar musamman a yanzu da babban zaben 2019 ke matsowa. A sanarwa da ta fito daga
Kakakin majalisar jihar Yobe, Adamu Dala-Dogo ya yi murabus daga mukaminsa. Mr Dala ya aike da wasikar murabus dinsa ga majalisar inda mataimakin majalisa, Ibrahim Kurmi ya karanto a zauren majalisar. Ya yiwa takwarorinsa godiya b
Aminu Ibrahim
Samu kari