Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne a jawabinsa na bude taron bayar da horo kan rashawa na manyan jami'ai da shugabanin hukumomin yaki da rashawa da ke kungiyar tarayya Afirka da aka gudanar a fadar Aso Villa da ke Abuja. Shuga
Hukumar Kididdiga na Kasa (NBS) ta fitar da rahoton tattalin arzikin Najeriya na zango na uku na 2018, alkalluman da hukumar ta fitar ya nuna cewa an samu karuwar hada-hada inda aka samu kari na 1.8% wanda ya dara 1.5 da aka samu
Saidu ya yi bayanin cewar kafin fara bikin karbar sabbin mambobin, tsohon kakakin majalisar jihar ya fada masa cewa ya yanke shawarar ficewa daga APC ne saboda jam'iyyar ba ta masa adalci a yayin da ya ke bukatar taimako. Ya ce: "
Wani boka, Amos Sulaiman ya ce ya umurci wani, Supo Bamidele da ya zo wajensa neman taimako cewa ya kawo kai da hannun dan adam ne wai saboda ya tsoratar dashi daga yunkurin yin asirin neman arziki. Suleiman wanda kwamishinan 'yan
Ibrahim Magu, mukadashin shugaban hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa zagon kasa EFCC ya yi kira da 'yan Najeriya su zabi adalan shugabanni ba tare da yin la'akari da jam'iyyun siyasar da suke takarar a karkashin su ba a 2019.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon taya murna ga tsohon shugaban hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta'annati EFCC, Malam Nuhu Ribadu bisa samun lambar yabo na yaki da rashawa ta Life Achievement. A sakonsa na taya murnar,
Dan takarar shugabancin kasa na babban jam'iyyar adawa ta PDP ya jadada cewa a shirye ya ke ya yi aiki tare da sauran jam'iyyun siyasa domin tafiyar da gwamnati bayan ya yi nasarar lashe zabe. Ya ce dama PDP ba ta kyamar gwamnatin
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi kira ga masu cin moriyan shirin Npower a dukkan sassan Najewriya su sakawa shugaba Muhammadu Buhari da mataimakinsa ta hanyar sake zabensu a babban zaben 2019. Gwamnan ya yi wannan k
Kotu ta bukaci a mayar da ma'aikatan jihar Kogi 170 da aka sallama daga aiki bakin aikinsu a bisa dalilin cewa gwamnatin jihar ba ta bi doka ba wajen korar ma'aikatan. Kazalika, kotun ta umurci gwamnatin jihar ta biya ma'aikatan t
Aminu Ibrahim
Samu kari