Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kimanin dallar Amurka miliyan 523 cikin kudin cinikin rijiyar man fetur na Malau (OPL 245) ne aka rabawa wasu tsoffin ministoci da 'yan siyasa a Najeriya kamar yadda bincike ya nuna. Wata tsohuwar minista ta kashe kimanin dallar A
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya gaza gaza alkawurran da ya yiwa 'yan Najeriya gabanin hawarsa kan mulki. Atiku ya yi wannan furucin ne a ran
A shekarar 2013, tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yerima ya auro mata daga kasar Misra wadda a lokacin wasu kafafen watsa labarai suka ce wai shekarun ta 13 da haihuwa. Sai dai a hirar da Yerima ya yi da Daily Trust
Hukumar 'yan sandan jihar Kaduna tayi nasarar damke wasu bata gari 12 ciki har da wasu mata biyu masu garkuwa da mutane Hashiya Dauda da Safara'u Mohammed Tahir masu shekaru 23 a duniya. Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar
A yau, Litinin 17 ga watan Disamba ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya cika shekaru 76 da haihuwa. Mafi yawancin mutane sun san shi a matsayin shugaban Najeriya amma akwai wasu muhimman abubuwa da kowa ya sani game da shugaba
Ciyaman din kwamitin majalisar dattawa na man fetur, Sanata Kabiru Garba Marafa (APC, Zamfara) ya ce ana gab da kawo karshen rikice-rikicen da ke jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara bayan ganawar da ya yi da shugaba Muhammadu Buhar
Wani fusattatan shugaba na jam'iyyar APC a reshen jihar Legas ya yi ikirarin cewa jagoran jam'iyyar na yankin Kudu maso gabas, Bola Asiwaju Ahmed Tinubu yana shirin fitowa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023. Shugban na jam'i
Fadar shugaban kasa ta ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ne dalilin da yasa shugaba Muhammadu Buhari ya samu jinkiri wajen nada ministocinsa. An rantsar da Buhari ne a ranar 29 ga watan Mayun 2015 amma ya zabi 'yan fadars
Gabanin babban zaben shekarar 2019, a kalla 50% na 'yan majalisun wakilai 360 ma su ci a yanzu ba za su koma majalisar ba a sabuwar shekarar. Wani bita da Premium Times ya yi ya nuna cewa mafi yawancin 'yan majalisar sun fadi zabu
Aminu Ibrahim
Samu kari