Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta soke zabe a Ologi (ward 3) da ke karamar hukumar Ogbi na jihar Bayelsa sakamakon barkewar rikici a yankin da ya hada da sace wani jami'in zabe. Jami'in INEC, kuma kwamishinan zabe na karamar hu
An gano tsohon sanata mai wakiltan mazabar Kogi ta Yamma, Dino Melaye a cikin wani hoto da ya yi kama da cewa yana rabawa masu kada kuri'a kudi a mazabarsa. Daily Nigerian ta ruwaito cewa an dauki hoton ne cikin sirri kafin Mista
Mutane da dama suna amfani da karnuka wurin gadi, farauta ko kuma ajiye don sha'awa a gidajensu amma a garin Ara dake karamar hukumar Egbedore na jihar Osun an haramta kiwon karnuka. Tarihin karnuka a garin ne ya banbanta shi da s
Addini abu ne da yakamat a ce ya hada kan mutane. Amma a Najeriya kuwa, ya zama babban abunda ke kawo cece-kuce. Kowanne bangare ke kokarin nuna yafi dayan bangare ko a wajen ubangiji.
Jirgin sojin saman Najeriya ya yi saukar gaggawa a jihar Enugu. Jirgin dauke da sojojin ya yi saukar gaggawa ne bayan jerin aiyukan da ya yi a yau din nan. Sa'ar da aka yi itace, babu wanda ya rasaransa ko ya samu rauni daga cikin
Dagacin garin Kera da ke karamar hukumar Garko ta jihar Kano ya saka dokar kayyade kudin aure da sadakin a garin. Kamar yadda dagacin ya sanar, budurwa kudin aurenta da sadaki su tsaya a N137,000 inda bazawara kuma a dinga biyan N
Shahararrun jaruman nan masu fitowa a fitaccen wasan kwaikwayon nan na arewacin Najeriya wanda ake nunawa a tashar "Arewa24", mai suna "Dadin Kowa", Adama da Kamaye, sun ce ba karamin farin jini wasan kwaikwayon ya jawo musu ba a
Wani addini mai suna 'Yarsan' na daya daga cikin tsoffi kuma daddun addinai a yankin Gabas ta tsakiya. Ana kiran addinin Ahl-e Haqq da harshen Larabci, ma'anarsa kuwa itace "Ma'abota gaskiya"
Wani mutum yana kwance rai a hannun Allah bayan an ce yayansa ne ya sare shi da adda kan zarginsa da yin soyaya da matarsa. Kamar yadda wani ma'abocin amfani da shafin sada zumunta na Facebook, Abdulkareem Lukman ya bayyana, lamar
Aminu Ibrahim
Samu kari