Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Addini abu ne da yakamat a ce ya hada kan mutane. Amma a Najeriya kuwa, ya zama babban abunda ke kawo cece-kuce. Kowanne bangare ke kokarin nuna yafi dayan bangare ko a wajen ubangiji.
Jirgin sojin saman Najeriya ya yi saukar gaggawa a jihar Enugu. Jirgin dauke da sojojin ya yi saukar gaggawa ne bayan jerin aiyukan da ya yi a yau din nan. Sa'ar da aka yi itace, babu wanda ya rasaransa ko ya samu rauni daga cikin
Dagacin garin Kera da ke karamar hukumar Garko ta jihar Kano ya saka dokar kayyade kudin aure da sadakin a garin. Kamar yadda dagacin ya sanar, budurwa kudin aurenta da sadaki su tsaya a N137,000 inda bazawara kuma a dinga biyan N
Shahararrun jaruman nan masu fitowa a fitaccen wasan kwaikwayon nan na arewacin Najeriya wanda ake nunawa a tashar "Arewa24", mai suna "Dadin Kowa", Adama da Kamaye, sun ce ba karamin farin jini wasan kwaikwayon ya jawo musu ba a
Wani addini mai suna 'Yarsan' na daya daga cikin tsoffi kuma daddun addinai a yankin Gabas ta tsakiya. Ana kiran addinin Ahl-e Haqq da harshen Larabci, ma'anarsa kuwa itace "Ma'abota gaskiya"
Wani mutum yana kwance rai a hannun Allah bayan an ce yayansa ne ya sare shi da adda kan zarginsa da yin soyaya da matarsa. Kamar yadda wani ma'abocin amfani da shafin sada zumunta na Facebook, Abdulkareem Lukman ya bayyana, lamar
Mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa, Laolu Akande, ya musanta zargin da ake na cewa, ubangidansa ya ziyarci majami'ar RCCG inda shi da jam'in suka yi addua'ar mutuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Abubakar Musa, sirikin babban dan kasuwar nan na jihar Kaduna, Sani Dauda ya warware abinda ke tsakaninsa da sirikinsa da yasa har jami'an 'yan sanda suka cafkesa.
Rahoton kwamitin wucin-gadi na majalisar dattawa akan fashewar bututun mai a kasar na ya nuna cewa, wasu jami'an NNPC ne ke hada kai da masu satar man fetur din don aiwatar da laifin. Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a jaw
Aminu Ibrahim
Samu kari